JERIN YANAR GIZO-GIZO MASU AMFANI
WEBSITES DIN DA ZAKA JE MASU AMFANI
WADANNAN WEBSIRTES DA NAJERO SU SUNA DAGA CIKIN MANYAN WEBSITES MASU AMFANI SOSAI
Favorite Sites
Google wannan wani yanar gizo gizo ne da zaka je kayi tambaya ya kawo maka amsar in daza kaje ka sami wannan abin

WEBSITES DIN DA ZAKAJE KAYI TAMBAYA A BAKA AMSA
Ita Altavisat tana aikine kamar na google amma ta wani wurin tafi google amfani, amfanin kuwa shine misali kanason akawo maka gaba daya websites din da MTN take dasu a internet to zakayi amfani da Altavista ne, farko abin dazakayi zakazo gurin Address in nan sai ka rubuta www.altavista.com bayan karubuta sai kadanna ENTER bayan anbudo maka fejin akasan layi zakaga inda akarubuta Worldwide sai kayi click din wani box kusada wurin sannan kayi click din cikin layin sai karubuta host:mtnonline.com bayan karubuta sai kadanna ENTER, zakaga ankawo maka gabadaya websites din MTN, idan kuma kanason websites din MTN dasuka yi magana akan GPRS sai karubuta host:mtnonline gprs za’a kawo maka websites in MTN dasukayi magana akan gprs.
NB=IDAN KANASON CIKAKEN BAYANI GAMEDA YADDA AKE NEMO ABUBUWA A INTERNET KA AIKA DA SAKO ZUWA:- manniruahmad@yahoo.com ko (send).